NAZARIN JIGON LITTAFIN KUKAN KURCIYA NA MAHMUD BARAU BAMBALE
Abstract
TSAKURE
Wannan kundin bincike da ka yi wa suna da “Nazarin Jigon Littafin Kukan Kurciya na Mahmud Barau Bambale”, bincike ne da yi qoqarin gano babban jigon wannan littafi, wato jigon harkar siyasa, sannan ya fito da wasu qananan jigogi da suka shafi faxakarwa ga jama’a da kuma bayanin al’adun Hausawa. Wannan bincike ne da ya zai amfanar da jama’a ta fuskar koyar da haqiqanin yadda za su iya bi wajen gudanar da al’amuran rayuwarsu
Full-Text Access Notice
In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication.
During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.