KWATANCIN AL’ADUN AUREN HAUSAWA DA NA FULANI A GARIN DOMA DA KE JIHAR NASARAWA
Abstract
TABBATARWA
Wannan bincike da aka gabatar mai suna “Kwatancin Al'adun Auren Hausawa Da Na Fulani A Garin Doma Jihar Nasarawa", na tabbatar da cewa, ni na yi wannan aiki da kaina, a ƙarƙashin jagorancin Malam Hussaini Adamu Gaɗau. Duk wani kuskure da aka ci karo da shi, ni ne da alhakin wannan kuskure, kasancewana almajiri mai neman sani da kuma kasancewana ɗan Adam gajiyayye wanda zan iya yin kuskure a kan komai sannan kuma a kowane lokaci.
Full-Text Access Notice
In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication.
During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.