SARAUTA ABAKIN MAWAKAN HAUSA NA ZAMANI: NAZARI DAGA WASU WAKOKIN NAZIRU M. AHMAD NA MOHAMMAD ABDULLAHI KASU19/HAU/1 005 KUNDIN BINCIKE DOMIN CUKE WANI BANGARE NA SAMUN DIGIRIN FARKO, B.A HAUSA, A TSANGAYAR FASAHA, SASHEN HARSUNAN NAJERIYA DA KIMIYA

Student: Abdullahi Mohammad
Supervisor: Dr Salisu Guga Bala
HOD: Dr Samaila Mijinyawa Muhammad
Department of Hausa Language
Art and Humanities
Kaduna State University, Kaduna, Kaduna State

Abstract

GODIYA Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki, mai kowa mai komai, wanda ba shi bukatar komai a wurin kowa, kowa ke da bukatar komai a Wurinsa. Sarkin dả ya kasance tun kafin kasancewa ta kasance, kuma zai kasance bayan kasancewa ta gushe ga kasancewa. Tsira da aminci ya tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad (S.A.W), da iyalansa da sahabbansa. Yabon gwani ya żama dole, don haka dole in mika dimbin godiya a gare shi nake Son fara mika jınjinata da godiyata ta musamman ga wanda ya jagoranci wannan aiki har ya kai ga ya cimma nasara, wato Malam Salisu Bala Guga, wanda ya ba da gagarumar gudunmawa tare da jajircewa, ba wajen bincike kadai ba, tare da bin aikin daki-daki. har ya kai ga cimma gaci. Lallai babu wani abu da zan iya saka masa da shi, sai fatan addu'ar Allah ya kara masa girma da lafiya da đaukaka. Baya ga haka ya zamo dole in mika godiyata mara adadi ga malamaina, wadanda suka koyar da ni tarbiyya tun daga ajin farko har zuwa wannan zangon karshe. Wadannan malamai sun hada da; Farfesa Ibrahim Aliyu Mohammed Malumfashi da Farfesa Ahmadu Bello Zariya. Sai kuma mabiyansu wadanda suka hada da; Dakta Aliyu Isa Suleiman da Dakta Ibrahim Shehu da Dakta Alamuna Nuhu da Dakta Abdulkadir Abubakar Zailani, da Dakta Rabiu Bashir da Dakta Samaila Mohammed Mijinyawa, da Dakta Ibrahim Ahmed da Dakta Rabi Muhammad da

Full-Text Access Notice

In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication. During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.

Request authorisation from the author