MAGANA ZARAR BUNU: NAZARIN KARIN MAGANA DANGANE DA SASANTAWA TSAKANIN AL`UMMAR HAUSAWA

Student: Haruna Fatara Ibrahim
Supervisor: Dr Furerra Adamu Garba
HOD: Dr Furerra Adamu Garba
Department of Languages and Linguistics
Arts
Sa'adu Zungur University, Bauchi State

Abstract

TSAKURE Wannan kundin bincike da ka yi wa suna da ‚Magana Zarar Bunu : Nazarin Karin Magana Dangane da Sasantawa Tsakanin Al’umma‛, bincike ne da yake da nau’in bi-bayani, kuma ya yi qoqarin gano kare-karen maganganu da suka shafi sasantawa a tsakanin al’umma. Wannan bincike ne da ya yi qoqarin gano a qalla karin magana guda hamsin tare da ma’anoninsu daki-daki. Babu shakka waxansu kare-karen maganganu suna taka rawar gani wajen sasanta tsakanin al’umma, saboda haka abu ne da zai amfanar ga jama’a ta fuskar samar da zaman lafiya a tsakaninsu.

Full-Text Access Notice

In accordance with the NERD Policy on promoting peer-reviewed publication, public access to the full text of a project, thesis or dissertation is restricted for three years, allowing the author and supervisors sufficient time to pursue peer-reviewed publication. During this period, researchers with legitimate academic or research purposes may request authorisation directly from the author to enable NERD to release the indexed full texts of the work using the form below.

Request authorisation from the author